
A wajan taron kasashen dake karkashin kungiyar BRICS dake gudana a kasar Brazil.
A yayin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zo yin jawabinsa, an ga yanda wani dake bayansa na cire abin sauraren jawabin kunne da ake sakawa inda ya canjashi da wani.
Wasu dai sun yi fassarar cewa, ya gaji da jin abinda Tinubu ke cewa ne shiyasa yayi hakan.