Wata budurwa mai suna Hafiza Rufaisa daga Gombe ta zama zakara a gasar karatun kur’ani ta kasa da aka kammala a Kebbi. Ta Samu kyautar motar, kudi, da sauransu.
Wani fata zaku mata mabiya shafin Gombe.
Daga Muhammad Chigari kumo