Sunday, March 16
Shadow

Wata mata dake koyawa samari kwailaye yanda ake jima’i a zahiri ta hanyar yin lalata dasu ta bayyana, tace ita ba karuwa bace ita malamace

Wata mata ‘yar kasar Australia data shahara wajan koyawa samari masu kananan shekaru da basu san mace ba yanda ake jima’i ta ce a daina ce mata karuwa.

Annie Knight ta sha Alwashin budewa samari 500 ido ta hanyar kwanciya dasu da koya musu yanda ake jima’i da mace.

Tace abinda take yi shine tana koyawa samarin yanda ake gamsar da mace ne da kuma girmama mace da kuma abinda bai kamata a yi ba.

Tace mutane su daina zaginta saboda duk mazan da take koyawa jima’in sai sun yadda, ba fyade take musu ba.

Matar me shekaru 28 ta bayyana cewa amma a yanzu tana neman mijin aure, saidai dole duk wanda zai aure ta ya amince ta ci gaba da rayuwarta ta koyawa samari yanda ake jima’i.

Karanta Wannan  Dansandan Najeriya ya Kkashe kansa

Ta yi ikirarin cewa a shekarar 2024 ta koyar da maza 600 yanda ake jima’i.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *