February 22, 2025 by Auwal Abubakar Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya kada kuri’arsa a zaben kananan hukumomin dake gudana a jiharsa ta Osun a yau Asabar. Karanta Wannan Tsaleliyar Budurwa Chidimma Vanessa Adetshina Ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau Ta Najeriya (Miss Universe Nigeria 2024 ).