Wednesday, April 29
Shadow

Wata Sabuwa: An baiwa Shugaba Tinubu shawarar yayi kokari tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma APC in ba haka ba zai kawo mai tangarda a zaben 2027

Dan takarar Gwamnan jihar Kebbi a jam’iyyar APC, Mallam Salihu Isa Nataro ya baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu shawarar ya yi kokarin mayar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai jam’iyyar APC.

Yace masa, El-Rufai na da karfin fada aji sosai musamman a siyasar Arewa maso yamma.

Yace kuma komawarsa jam’iyyar APC zata sa talakawa da yawa su dawo suna son Tinubu din.

Yace kada a bari rashin jituwa tsakanin shuwagabannin jam’iyya da El-Rufai yasa a kyaleshi.

Ya bayyana cewa ya kamata a yi kokari El-Rufai ya koma APC kamin zaben 2027.

Karanta Wannan  Wallahi sai da ka dirkawa matarka cikin shege kamin ka aureta kuma idan kace karya nake ka kaini kotu ina da hujja>>Wata Budurwa ta gayawa dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *