Friday, January 23
Shadow

Wata Sabuwa: Daya daga cikin manyan malaman Arewa ya nemi auren matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari

Rahotanni sun bayyana cewa daya daga cikin manyan malaman Arewa ya nemi auren matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari.

Saidai tace masa bata so kuma ya kiyaye ta idan ba haka ba zata tona masa Asiri.

Daya daga cikin malam ne ya tona wannan asiri.

A baya dai, Hajiya A’isha Buhari tace bata da niyyar yin aure bayan rasuwar Mijinta, tace zata ci gaba da rayuwa tsakanin ‘ya’ya Da jikoki ne.

Karanta Wannan  Da Yardar Allah Shekarar 2025 Za Ta Kasance Shekarar Cika Alkawura Da Burikanmu, Sakon Shugaba Tinubu Ga 'Yan Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *