Friday, August 21
Shadow

Wata Sabuwa, Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe, Shatu ta kai karar Hukumar Hisbah ta jihar bayan kamata da aka yi aka sa ta yi Bidiyo tace ita ba mutuniyar kirki bace

Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe Shatou wadda a baya ta fito ta soki Hukumar Hisbah ta jihar kan wani kame da suka yi.

Wanda hakan yasa aka ga wani Bidiyon ta data wallafa a shafinta take cewa sukar datawa Hisbah ta yi kuskure kuma ta basu hakuri sannan tace tana yiwa matasa hudubar kada su dauki irin halinta.

Saidai a yanzu tace wancan Bidiyon ba bisa son ranta ta yi ba.

Inda tace ta ma kai Hukumar Hisbah ta jihar Yobe kara wajan hukuma dan a bi mata hakkinta.

A wani Labari me kama da wannan Kuma, yamadidi na ta yawo a kafafen sada zumunta cewa Update din Shatu ya fita inda ake yada wani Hotonta me kama da ba kaya a jikinta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraron dake fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa yana son Tauraruwar mawakiya, Fati Nijar da aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *