Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Musa Mai Sana’a yana ta kokarin yin turanci ya kasa

An ga wani Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a ya na koka rin yin Turanci amma yana ta kwaba.

Yana kokarin yin turancinne dan yabo ga Rarara.

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: A karin farko tun bayan komawar Abba APC an hadu tsakanin Abba da Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *