Wednesday, November 11
Shadow

Ya dauko Dauko Gardi da yayi shigar mata a bakin titi ya kai gida ya sha macece

Wannan wani ne da ya dauko Gardi a bakin Titi ya kai gidansa, ya sha Macece, ace Namiji ne da yayi shigar mata.

A karshe dai, ya kira masa ‘yansanda.

https://twitter.com/i/status/2058787065744003235
Karanta Wannan  HOTUNA: Yadda Ruwan Sama Ďa Iska Mai Ķarf Ya Kwaye Saman Gidaje Da Ajujuwan Makarantu A Karamar Hukumar Mayo Belwa Dake Jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *