Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Na Shiga Yawon Bariki ne bayan da mahaifana suka rasu, ‘yan Uwan Mahaifana suka kasa rikeni>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar da tace ita yanda yawon Qaruwanci take ta bayyana cewa ta shiga wannan haline bayan da iyayen ta suka rasu.

Tace kuma ‘yan uwan mahaifanta da take wajansu, basu bata abinci da sauran abubuwan bukatar rayuwa.

Tace dalili kenan data bai mahaifarta Kano, ta shiga Duniya yawon Bariki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda 'yan Fim suka gudanar da Shagali na musamman dan murnar kammala jinyar Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *