Friday, May 15
Shadow

Ya fita wajan cin abinci da Budurwarsa ta ci abincin Naira Miliyan 1 a zama daya

Wani me hada mata da maza masu neman aure ya koka da wata da ya hadata da wani mutum.

Yace ya hadata da mutumin ne inda a ranar farko da suka fita taci abincin Naira 200,000.

Yace a rana ta biyu da suka fita ta kawo abokanta 4 inda suka ci abincin Naira 1,053,000.

Saurayin yace zai biya kaso 70 cikin 100 na kudin su kuma su biya sauran amma suka kiya.

Daga baya dai saurayin ya tafi ya barsu sai da aka rike motar daya daga cikinsu a gidan abincin.

Karanta Wannan  Duk da abinda nake yi ake zhaghina da zan fito ince zan yi aure mata sai na ture>>Inji Shahararren me wakar Bhatsaa>>Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *