
Wannan wani dan Najeriya ne da yace yana aiki a wani kamfani ba’a biyashi hakkinsa ba shine ya je ya samu me kamfanin wanda dan Chinane ya nemi a biyashi hakkinsa.
Yace amma maimakon haka, sai dan Chinar ya bata masa motarsa.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa a kasarka za’a zo ana ma irin wannan abin?