Masu fama da rashin karfin Mazakuta, wannan dama ce a gareku dan ku karawa mazakutarku karfi, a wannan rubutu, mun kawo muku bayanin yadda ake hada maganin kargin Maza.
Daya daga cikin abubuwan dake kara karfin maza shine cin Tuffah Ko Apple a turance.
Cin Apple yana taimakawa sosai wajan kara lafiyar jikin namiji musamman wajan mazakutarsa zai samu karfi sosai ta yanda zai gamsar da iyali.
Karas: Cin Karas yana taimakawa matuka wajan karawa namiji kuzari.
Maza masu cin karas zasu samu karin karfin fitar maniyyi sosai da kuma karfin mazakuta ta yanda za’a iya biyawa Iyali bukata da kyau.
Shan Timatir: Masana Ilimin Kimiyya sun tabbatar da cewa, Shan Tumatir yana taimakawa karin karfin fitar maniyyin namiji.
Ana son yawan shan Tumatir din akai-akai.
Cin Ayaba: Ayaba na daya daga cikin abincin da aka yi amannar suna taimakawa wajan kara karfin mazakutar Namiji. Yawan cin ta na kara kuzari.
Cin Chocolate: Chocolate na da sinadaran dake karawa Namiji kuzari sosai. Masana sun ce ga duk me bukatar karin karfin Kuzari ya yawaita cin Chocolate.
Munkode sosai allah yabiku da alkari amee
Amin