Wednesday, January 15
Shadow

Yadda zaka sa mace tunaninka

Idan kana son mace ta rika tunaninka, to ka rika yin wadannan abubuwan:

Ka rika sata dariya: Ya zamana daga lokaci zuwa lokaci kana iya sa budurwarka raha da zata sa ta kyakyace da dariya, hakan zai sa ta rika tunaninka da son kasancewa tare da kai.

Ka zama me kwalliya da tsafta: Ka zama me kwalliya da zama fesfes babu datti a tattare da kai, kana kamshi, hakan zai sa budurwarka ta rika tunaninka.

Ka iya kalaman soyayya: Ya zamana Ka iya kalaman soyayya masu kwantar da hankali da Sata nishadi, Ka iya tadi da yabon budurwarka sosai, hakan zai sa task kasancewa da kai.

Karanta Wannan  Hotuna: Da cikina wata 4 kika shiga gidan mijinki kuma sai aurenki ya lalace, soja, Ibrahim ya gayawa Budurwarsa, Rukayya wadda yace ta yaudareshi

Ka zama me kyauta: Ka zamana kana yiwa budurwarka kyauta sosai, hakan ma zai sa ta rika tunaninka da damuwa da kai.

Ka rika bata labarin irin rayuwar jin dadin da ka shirya muku nan gaba: Ka rika bata labarin irin jin dadin rayuwar da ka shirya muku nan gaba da bayan aure irin soyayyar da zaku rika yi, hakan ma zai saka ta tunaninka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *