Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Bindiga a jihar Zamfara sun kai hari unguwar Galadanci a garin Anka kusa da fadar sarkin garin inda suka yi garkuwa da mutane 9 duka mata.
Rahoton yace kusan kullun sai an kai irin wannan harin garin.