Wednesday, November 19
Shadow

‘Yan Bindiga sun kai hari Anka sun yi Gàrkùwà da mata 9

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Bindiga a jihar Zamfara sun kai hari unguwar Galadanci a garin Anka kusa da fadar sarkin garin inda suka yi garkuwa da mutane 9 duka mata.

Rahoton yace kusan kullun sai an kai irin wannan harin garin.

Karanta Wannan  Hotuna: Atiku Abubakar ya jewa Gwamnan Kano Gaisuwar Rasuwar Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *