Friday, April 25
Shadow

‘Yan mata sun maida kansu zawarawa dan haka yanzu ba’a gane banbancin Budurwa da bazawara>>Inji Nancy

Matashiya me suna Nancy ta bayyana cewa ‘yan Mata sun mayar da kansu zawarawa dan haka yanzu ba’a gane banbancin Budurwa da bazawara.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok wanda ya dauki hankula sosai.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Gwamatin Tarayya Ta Sanar Da Shirinta Na Zuba Jarin Dalar Amurka Biliyan 4.8 a Fannin Kiwon LafiyaNajeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *