
Rahotanni sun bayyana cewa a watan Nuwamba na shekarar 2025 yawan kudaden da ‘yan Najeriya suka kwashe daga bankuna sun kai Naira Biliyan N264.48.
Hakan ya kawo yawan kudaden da ke a hannuwan mutanen Najeriya zuwa Naira Tiriliyan N4.91tn wanda sun ki Kaisu banki.
Hakan na zuwane yayin da gwamnatin Tarayya ta fara karbar kudaden Haraji a hannun mutane.