Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata mata tazo wajena neman in mata addu’a jikinta duk tabo, ina mata Addu’a nan take abon jikinta suka bace>>Inji Fasto Adeboye

Fasto Adeboye ya bayyana cewa ya taba zuwa kasar waje zai shiga dakinshi wata mata ta bishi.

Ta daga jikinta duk tabo a jikin nata.

Sai ta nemi ya mata addu’a.

Yace yana mata addu’a duk tabon jikin nata ya bace.

https://twitter.com/i/status/2007703255237964151
Karanta Wannan  Kai Duniya: Kalli wani Dattijo dakw bayar da labarin yanda suke haduwa da 'yan mata 'ya'yan abokansu a otal a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *