Monday, June 2
Shadow

Yan Nigeria Basu iya Tattali Ba Amma N8,000 zata iya canza rayuwar matashi Wanda yasan meya keyi – Inji Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shattima

Yan Nigeria Basu iya Tattali Ba Amma N8,000 zata iya canza rayuwar matashi Wanda yasan meya keyi – Inji Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shattima

DAGA Wakiliya ) Mataimakin shugaban ƙasa yace indai matashi zaiyi anfani dashi yadda ya dace, To Indai Allah yasamai arbarka cikin Shekara 1yr zai Tara abunda yafi karfi 100k.

Misali:

  • Akwai kananun sana’a kamar su sana’ar Shoe Shiner, Saida Data, Saida Katin Waya, Saida Touch Light dadai sauransu, Wanda a maneji 8k zata ishi mutum ya fara, Kuma Idan Allah yasama Abun Arbarka, A Shekara ba karamun kudi zai Tara ba, Kenan 8k ta canza rayuwarsa, Ya kuma barranta daga Rokon mutane, Balle kuma 8k din ba sau daya za’aba mutum ba.
  • Akwai iyayenmu mata a Gida da suke Dan Saida daddawa, Magi, Gullisuwa, Tuwon Madara dadai sauran kayan makwalashe Dana kayan miya, Kuma jarinsu yawanci bai wuce 8k ba, Amma kuma asirinsu a rufe basa roke-roke, To ya kuke gani idan aka basu 8k? Kenan In Sha Allah rayuwarsu zata iya canzawa.
Karanta Wannan  SO GAMON JINI: Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A'isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Amma miye ra’ayinku?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *