Friday, July 17
Shadow

SO GAMON JINI: Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Murtala ya fito daga Sara ƙaramar hukumar Gwaram dake jihar Jigawa.

Ko ya kuke kallon wannan sadaukarwa?

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Allah Sarki: Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Labari me cike da ban tausai ta rigamu gidan gaskiya bayan da harsashi ya kubuce daga hannun soja ya sameta har gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *