Wednesday, November 11
Shadow

‘Yan Shi’a sun fara Tattaki daga garuruwa zuwa Zaria

‘Yan Shi’a sun fara Tattaki na cikar Kwanaki 40 da shahadar Hussain AS.

An ga na bangaren Kano da suka fito inda suka Nufi Zaria.

Karanta Wannan  Matar data fi kowace mace kudi a Najeriya da Afrika, Folorunso Alakija ta makance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *