Friday, December 5
Shadow

‘Yansanda na bi gida-gida dan kama ‘yan daba dake shirin kai hari majalisar jihar Kano

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, ‘yansanda na bi gida-gida suna kama matasa da ake zargin na shirin kai hari majalisar jihar Kano.

Hakan na da nasaba da Sauke Aminu Ado Bayero da majalisar ta yi daga kan kujerar Sarautar Kano.

Kwamishinan ‘yansandan jihar, CP Mohammed Usaini Gumel ne ya bayyana hakan.

Ya bayyana hakane da yammacin ranar Lahadi yayin ganawa da manema labarai.

Ya bayyana wadanda ke shirin kai harin da cewa, makiyan jihar Kanone.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Kashim Shettima da Femi Gbajabiamila suka tafi Landan dan tahowa da Buhari gida a masa Sutura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *