Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al’umma, Inji Sanata Ndumi
Sanatan ya kara da cewa wannan ita ce babbar matsalar dake damun wannan gwamnatin ta Tinubu a halin yanzu, domin duk kofofin da za ka bi ka gana da shi a kulle suke.
Me za ku ce ?
Daga Muhammad Kwairi Waziri