YANZU-YANZU: An Ga Hamdiyya Amma A Cikin Mayuwayacin Hali.

Labarai sun ishe mu cewa Hamdiyya na babban asibitin Bakura jihar Zamfara.
Tana cikin mawuyacin hali. Amma akwai jami’an tsaro a tare da ita. Ya tabbata sace ta aka yi.
Alhamdulillah ala kulli halin., kamar yadda Lauyanta, Barista Abba Hikima ya bayyana a daren nan.
Daga Rashida Bala Suleja