Tuesday, May 19
Shadow

Bankin Duniya yace rabin mutanen Najeriya watau mutane sama da Miliyan 100 sun fada Talauci tsamo-tsamo

Bankin Duniya yace kusan rabin ‘yan Najeriya sun fada cikin talauci tsamo-tsamo saboda tsadar rayuwa dake karuwa akasar.

Sanarwar da bankin ya fitar yace kaso 46 na ‘yan Najeriya watau mutane Miliyan 107 sun fada cikin talauci inda suke rayuwa a kasa da Dala $2.15 a kullun.

Bankin yace ma’aikata basa samun rayuwa me kyau saboda Albashinsu baya kai musu yanda ya kamata.

A baya dai bankin yace akwai Talauci sosai a tsakanin kauyawan Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda jirgin saman da shahararren mawakin bàtsà, SojaBoy ke ciki yaki tashi yayin da suke shirin tafiya daga Legas zuwa Abuja, An yi Anyi jirgin yaki tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *