
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, an kai harin kunar bakin wake kusa da Abacha barracks inda aka yi sa’ar kashe dan kunar bakin waken.
Hoton da ba kyan gani ya nuna gawar maharin wanda aka kashe.
Rahotan yace karin mutum daya ya mutu.