Wednesday, November 19
Shadow

YANZU-YANZU: An kai Harin Kùnàr Bakin Wake kusa da barikin Sojoji a Abuja, Kalli Hoton dan kunar bakin waken ba kyan gani yayin da ya mùtù

Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, an kai harin kunar bakin wake kusa da Abacha barracks inda aka yi sa’ar kashe dan kunar bakin waken.

Hoton da ba kyan gani ya nuna gawar maharin wanda aka kashe.

Rahotan yace karin mutum daya ya mutu.

Kalli Hoton anan

Karanta Wannan  'Yan Najeriya sun bayyana cewa man fetur din matatar man Dangote na dadewa kamin ya kare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *