Friday, August 7
Shadow

Neman Shawara: Ni matar Aure ce, An samu matsala, Tsautsai yasa abokin aiki na a ofis ya dirkamin ciki, mijina kuma ya zata cikinsa ne amma abin ya dameni, me ya kamata na yi?

Wata matar aure dake aiki ta shiga tsaka mai wuya.

Tace a boye sunanta inda tace ta fara lalata da abokin aikinta a Ofis inda ya dirka mata ciki a karin farko.

Tace a lokacin dansu bai cika shekara guda ba, mijinta kuma yasha cikinsa ne dan haka yace ta zubar da cikin dan su samu su baiwa karamin dansu kulawa.

Tace saidai a karo na biyu, abokin aikin nata ya sake dirka mata ciki inda tace amma a wannan karin mijin nata yace kada ta zubar da cikin.

Musamman lura da cewa a baya ya sata ta zubar da cikin.

Tace abinda ke damunta shine mijin nata bai san cewa, cikin ba nasa bane gashi yana ta nan nan da ita.

Karanta Wannan  A karin Farko tin bayan da aka fitar da Argentina daga gasar World Cup, An ga Messi a bainar jama'a

shine take

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *