Wednesday, January 15
Shadow

YANZU-YANZU: Ga sabon taken Najeriya da za a koma yin amfani dashi daga yau dinnan:

YANZU-YANZU: Ga sabon taken Najeriya da za a koma yin amfani dashi daga yau dinnan:

Wanda ya rubuta – Lilian Jean Williams (1960) wanda yayi kidansa – Franca Benda

Ga Sabon Taken National Anthem din Nigeria ⤵️

Nigeria, we hail thee,
Our own dear native land,
Though tribe and tongue may differ,
In brotherhood, we stand,
Nigerians all, and proud to serve
Our sovereign Motherland.

Our flag shall be a symbol
That truth and justice reign,
In peace or battle honour’d,
And this we count as gain,
To hand on to our children
A banner without stain.

O God of all creation,
Grant this our one request,
Help us to build a nation
Where no man is oppressed,
And so with peace and plenty
Nigeria may be blessed.

Karanta Wannan  Kuma Dai: Kungiyar Kwadago, NLC tace zata iya amincewa idan gwamnati ta biya kasa da Naira dubu dari biyu da hamsin(250,000) a matsayin mafi karancin Albashi

Ku bayyana mana ra’ayinku kan wannan mataki da shugaban kasa ya dauka na canja taken Najeriya.

1 Comment

  • Gaskiya wannan mataki da mai girm sugaban qasa yadauka da na dawo da tsohan taken najeriya gaski bama murna da shi, sabo da kasarmu tan cikin wani hali na tsadar rayuwa da yunwa da talauci yakamata sugaban qasa yamai da hankali kan al’umar kasar najeri kar azo ana dana sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *