Saturday, July 13
Shadow

Idan har yau, Kwanaki 3 bayan shugaban kasa yayi dokar sabon taken Najeriya baka iya rerashi ba, kai me laifine kana cin amanar kasa, kuma idan aka kamaka zaka dandana kudarka>>Hukumar ‘Yansanda

Hukumar ‘yansandan jihar Legas ta bakin tsohuwar kakakin hukumar, Dolapo Badmus ta bayyana cewa rashin iya taken Najeriya, kwakaki 3 bayan shugaban kasa ya saka shi a matsayin doka babban laifi ne.

Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda take bayar da misalin wani me makaranta data sa a kama saboda yana rera tsohon taken Najeriyar.

Tace rashin iya taken Najeriyar cin amanar kasa ne.

Ta baiwa mutane shawarar su samu lauyoyi su musu karin bayani.

‘’If, as at today, three days after the President of Federal Republic of Nigeria signed and assented the New National Anthem into law and you are not able to recite it in a whole, then you are a suspect

Karanta Wannan  Ƴan bindiga sun kashe sojoji shida a wani hari kan bututun mai a Nijar

I just passed through a private school and I could here them singing the old National Anthem! “Arise oh compatriots”! (We are no more arising as compatriots, it is Nigeria we are hailing now). I have called police to come and arrest not only the proprietor but the head teacher inclusive (I will make sure they are charged to court) Don’t ask me for what offence? Consult any lawyer to learn more…….. Anyone not singing the new national anthem is sabotaging Nigeria L, I won’t tolerate any unpatriotic attitude….”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *