Monday, March 16
Shadow

YANZU-YANZU: Kotu ta bada belin Ghali Isma’il Abdullahi (Sultan) da jami’an tsaro na farin kaya DSS suka kama a ƴan kwanakin baya bisa zargin cewa Tinubu bãșhi da lafiya

Kotu ta bada belin Ghali Isma’il Abdullahi (Sultan) da jami’an tsaro na farin kaya DSS suka kama a ƴan kwanakin baya bisa zargin cewa Tinubu bãșhi da lafiya.

tun farko dai an kama Sultan ne saboda wani Bidiyo da ake zarginsa da wallafawa a shafinsa na Tiktok.

Zargin da ake masa akwai na tunzura mutane akan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Ba Guduwa Na Yi Ba, Inji Dan Gidan Tsohon Shugaban Hukumar DSS Da Ake Zargi Da Wawushe Kimanin Naira Bilyan Uku Na Mahaifinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *