Sunday, December 14
Shadow

Yau Sule Lamido Ke Cika Shekaru 76 Da Haihuwa

Yau Juma’a, 30 ga watan Augusta 2024, jigo a jam’iyyar PDP, kuma jagoran ta a Jihar Jigawa Alhaji Dr. Sule Lamido CON, yake cika shekaru 76 a duniya.

Ya samu nasarori da yawa, ya kuma samar da yawa, daga ciki shine maida jihar Jigawa Birni, da kuma yadda ya kula da ayyukan raya jihar, tattalin arziki, tsaro, kawo hadin kai da kuma zumunci.

Allah Ya k’ara masa lafiya da nisan kwana.

Daga Hon Saleh Shehu Hadejia

Karanta Wannan  Mutanen Jihar Zafara sun yabawa Shagaba Tinubu saboda hàlàkà shuwagabannin 'yan Bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *