Monday, July 20
Shadow

Kalli Bidiyon yanda DSS ska warce wayar wani dake daukar Shugaba Tinubu Bidiyo a Legas

An ga wani Bidiyon da ya Nuna yanda jami’in DSS ya warce wayar wani dake daukar Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a legas.

Lamarin ya farune yayin bikin Eyo Festival.

https://twitter.com/Cleverlydey4u/status/2005569149658186191?t=nRCe_JQUq7jxN_ohm4e1yw&s=19
Karanta Wannan  Har Yanzu Beli Kyautane: Duk dansandan da yace ku bashi kudin beli ku kawo mana korafi>>Inji Hukumar 'Yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *