Yau Juma’a, 30 ga watan Augusta 2024, jigo a jam’iyyar PDP, kuma jagoran ta a Jihar Jigawa Alhaji Dr. Sule Lamido CON, yake cika shekaru 76 a duniya.
Ya samu nasarori da yawa, ya kuma samar da yawa, daga ciki shine maida jihar Jigawa Birni, da kuma yadda ya kula da ayyukan raya jihar, tattalin arziki, tsaro, kawo hadin kai da kuma zumunci.
Allah Ya k’ara masa lafiya da nisan kwana.
Daga Hon Saleh Shehu Hadejia