Thursday, July 16
Shadow

Yawaitar rashin Aure na karuwa ne saboda mata suna yadda maza na Aikata Alfasha dasu>>Inji Dan majalisar jihar Nasarawa High Chief Otaru Douglas

Dan majalisa daga jihar Nasarawa, High Chief Otaru Douglas ya bayyana cewa ana samun yawaitar rashin aurene saboda mata na yadda suna baiwa maza damar su aikata Alfasha dasu.

Yace da matan zasu rika kin yadda ana aikata Alfasha dasu, da mazan sun rika aure.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook ranar 20 ga watan October.

Karanta Wannan  Peter Obi ya bayyana cewa, Abin takaici ne ganin Babu Motar Kwana-Kwana data je wajan da Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua yayi Khàdàrì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *