Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Attajirar kasar Keya ta durkusa a gaban Dangote

Attajirar kasar Kenya, Wanja Nyarari ta bayyana a wani Bidiyo inda aka ganta durkushe a gaban Attajirin Duniya, Aliko Dangote.

An ganta suna magana ita da Dangoten yayin da yake zaune akan Kujera.

Bidiyon ya jawo zazzafar muhawara a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa kudinsa ne yasa take masa hakan.

Wasu kuma na cewa, watakila ko mijinta bata yiwa irin wannan biyayyar.

Karanta Wannan  Zulum ya bai wa iyalan sojojin da aka kàshè tallafin miliyan 100

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *