Saturday, December 27
Shadow

Yawan kudin da hukumar Kwastam ta tarawa Shugaba Tinubu a shekaru 2, sun fi yawan wanda Kwastam din suka tarawa shugaba Buhari a cikin shekaru 8

Rahotanni sun bayyana yawan kudaden da Hukumar kwastam suka tarawa shugaba Muhammadu Buhari da kuma wanda suka tarawa shugaba Tinubu.

Rahoton ya nuna cewa yawan kudaden shigar da Kwastam suka tarawa shugaba Buhari sun kai sama da Naira Tiriliyan 1,400 a cikin shekaru 8

A yayin da shi kuma Tinubu a cikin shekaru 2 kaca Kwastam din sun tara masa kudin shiga sama da Naira Tiriliyan 1,700.

Q2 2016: N46.09bn

Q2 2017: N139.59bn

Q2 2018: N157.62bn

Q2 2019: N199.36bn

Q2 2020: N195.82bn

Q2 2021: N275.81bn

Q2 2022: N385.79bn

Q2 2023: N326.74bn

Q2 2024: N727.12bn

Q2 2025: N961.14bn

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Itama Momi Gombe ta mallaki sabuwar Wayar iPhone 17 pro max ta Miliyoyin Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *