Rahotanni sun bayyana cewa yawan ‘yan Najeriya dake daukar Albashin kasa da Naira Dubu 100 sun kai kaso 42 cikin 100.
Saidai a shekarar data gabata ta 2023,mutanen da suke karbar albashin kasa da dubu 100 a wata kaso 26 ne.
Hakanan faduwar darajar Naira tasa ‘yan Najeriyar masu daukar kasa da Naira dubu 100 suke shan wahala wajan biyan bukatansu na yau da kullun
Hakanan wanda basu da hanyar samun kudi a yanzu aun kari zuwa kaso 28 cikin 100.