November 9, 2024 by Auwal Abubakar Wannan wani barawon kaza ne da aka kama aka gurfanar dashi. Da yawa sun yi Allah wadai. Karanta Wannan Dattawan Yarbawa sun ja kunnen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan fifiko da yake nunawa wajan baiwa Yarbawa mukamai da yawa fiye da sauran kabilun kasarna