GANI YA KORI JI: Dai-dai ko gurguwar shawara: Wani mutum ne zai yi sabon gini shine ya tarar da shuri, a madadin ya rusa shi sai ya barshi ya zagaye wajen ya yi gininsa a haka.
A ganin ku hakan ya yi basira ko kuwa yin hakan da yayi gurguwar shawara ne?