Monday, December 16
Shadow

Yaya kalar ruwan ni’ima yake

Ruwan ni’ima yana zuwane a yayin da sha’awar mace ta motsa.

Kuma yana zuwane dan ya sa a ji dadin jima’i, shi namiji ya ji dadin yin jima’in hakanan itama macen ta gamsu.

Ruwa ne fari kuma me yauki.

Kuma yana saurin bushewa ko bacewa.

Shi wannan ruwa yana taimakawa wajan wanke gaban mace da kuma sawa yayi santsi, watau idan namiji zai yi jima’i da ita, wannan ruwa zai sa mazakutarsa ta shiga cikin farjin macen cikin sauki da jin dadi ba tare da amfani da yawu ko wani mai ba.

Macen da bata da irin wannan ruwa, ko kuma babu shi isashshe, shi yasa ake amfani da abinda ake cewa Lubricant, wanda mai ne dake sa mazakuta ta shiga farji ba tare da matsala ba ko jin zafi, akwai wanda ake sayarwa a shaguna, amma ana amfani da man zaitun ko man kwakwa duk sun iya yin wannan aiki.

Karanta Wannan  Wacece mace mai kyau

Shi wannan ruwa ba maniyyi bane, ruwan ni’ima ne, shi maniyyi, sai mace ta kai kololuwar jin dadi yake fitowa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *