
Yariman Ingila, Prince William yace ‘ya ‘yansa, George, 12, Charlotte, 10, da Louis, 7 duk basu da wayar hannu.
Yace watakila George nan gaba idan ya shiga makarantar Sakandare zai iya bashi waya.
Yace bai son su hau kafafen sadarwa suga abubuwan da bai kamata su gani ba.
An yi Hira dashine a kafar Brazillian TV,