Saturday, June 27
Shadow

Ya kamata a kama Soja Yerima a ladaftar dashi saboda abinda yawa Wike>>Inji Mujahid Asari Dokubo

Tsohon Tsageran Naija Delta, Mujahid Asari Dokubo ya bayyana cewa, ya kamata a kama sojan ruwa, Yerima a hukuntashi biyo bayan abinda yawa Wike.

Asari Dokubo a sanarwar da ya fitar a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta yace ba wai yana goyon bayan Wike bane, yana goyon bayan gaskiyane.

Yace a Najeriya ne kadai irin haka zata faru kuma sojan yasha Lallai.

Karanta Wannan  Dakatarwar da nawa Fubara taimakonsa na yi, dan da ban dakatar dashi ba da Tuni majalisar jihar Rivers ta tsigeshi>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *