
Wata ‘yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi ta bayyana cewa tana shirin shiga kundin Tarihin Duniya ta hanyar maza 100 su yi lalata da ita a cikin awanni 24 watau kwana daya.
Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda tace a watan October ne zata aikata wannan abu kuma a Ikorodu dake Legas.
Saidai bata bayyaja ainahin wajan da hakan zai faru ba.
A baya dai Hilda Baci ta shiga kundin tarihin Duniya bayan dafa shinkafa a tukunya mafi girma a Duniya.