
Rev. Ezekiel Dachomo da ke kan gaba wajan yada rahoton cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya sannan ya nemi a sauke Kashim Shettima daga mataimakin shugaban kasa a baiwa Kirista.
A yanzu an zakulo hotunansa tare da Peter Obi inda ake zargin yawa Peter Obi din yakin neman zabe a shekarar 2023.
Da yawa dai na fassarashi da cewa, zafin rashin cin zaben Peter Obi ne yasa shi yake babatun da yake yi.