Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Malaman Izala da yawa na ta Murnar irin cikawar da Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi, Ana karanta masa Diwani, Yayin da Anisee kuma yace Shehi Bai cika da kalmar Shahada ba

Malam Izala da yawa na ta bayyana farin ciki da irin rasuwar da Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi inda suke kafa misali da kalaman matar Malam watau Sayyada A’isha Inda tace ya cikane tana karanta masa Diwani.

Hakanan malaman da yawa na kuma kafa Hujja da Kalaman Shahararren dan darikarnan, Anisee wanda yace Sheikh Dahiru Usman Bauchi bai cika da kalmar Shahada ba.

Sheikh Guruntum kuwa cewa yayi irin wannan Mutuwa batawa ‘yan dariqa dadi ba dan ba haka suka so ba amma yace su a wajansu hakan shine daidai.

Karanta Wannan  An mai daurin shekaru 14 saboda ya cire kwandam ba tare da budurwarsa ta sani ba yayin da suke jima'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *