Tuesday, October 6
Shadow

Zamu samarwa jihar Lagos wutar awanni 24>>Inji Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa zasu samarwa Jihar Lagos wutar Lantarki ta awanni 24.

Gwamnatin tace zasu Yi hadin gwiwa da jihar Lagos din wajan wannan aiki.

Ministan wutar Lantarki, Joseph Tegbe ya bayyana hakan inda yace shirin bana jihar Lagos bane kadai amma zasu fara da jihar ne saboda itace ke da bukatar kaso 40 zuwa 50 na wutar Lantarkin Najeriya.

Ya yiwa mazauna Lagos alkwarin Kwanannan zasu fara samun wutar awanni 24.

Yace zasu fara da jihar Lagos ne amma idan shirin yayi nasara, zasu fadsashi zuwa sauran jihohin Najeriya.

Tuni aka kafa kwamitin da zasu yi wannan aiki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rayuwar Bariki ta isheni, Ina neman Miji, saidai matsalata daya shine Gabana ya lalace, saboda yawan bin maza>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *