
An hangi tsohon shugaban kasar Nijar, Muhammad Bazoum da ankwa a hannunsa zagaye da sojoji.
An ga sojojin sun fito dashi daga wani gida inda yake murmushi.
Sojoji sun hambarar da gwamnatin Bazoum inda suka dare kan karagar mulkin kasar, da zargin tsohon shugaban kasar da cin amanar kasa ta hanyar hada kai da kasar Faransa.