Saturday, October 3
Shadow

Zyna ba Kafurci bace, Laifine kuma me yinta yana shiga Aljannah>>Inji Babiana

Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa zyna ba kafurci bace, Laifine kuma me yinta zai shiga Aljannah.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na Tiktok inda ta saka wa’azin marigayi, Sheik Dr. Idris.

https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7650110253396249877?_r=1&_t=ZS-977rnrIX2Be
Karanta Wannan  Mataimakin shugaban kasa da Shugaban sojoji na Riko sun jewa shugaba Tinubu ta'aziyyar shugabab sojoji da ya rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *